Kelvin Kiptum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kelvin Kiptum
Rayuwa
Haihuwa Chepkorio (en) Fassara, 2 Disamba 1999
ƙasa Kenya
Mutuwa Kaptagat (en) Fassara, 11 ga Faburairu, 2024
Yanayin mutuwa accidental death (en) Fassara (traffic collision (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Malamai Gervais Hakizimana (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle, long-distance runner (en) Fassara da marathon runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Marathon world record progression (en) Fassara
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 59 kg
Tsayi 178 cm

Kelvin Kiptum Cheruiyot (2 ga watan disamba zuwa 12 ga wata fabairu 2024) Wani ɗan Kenya ne mai gudu mai nisa wanda yanzu yake kimar kasashen marathon na duniya. A shekara ta 2024, yayi gudu ukku a cikin guje guje guda bakwai da kungiyar marathon suke a tarihi.[1] haka Kuma an sanya shi na farko a cikin masu gudu a cikin maza na duniya.[2]

Kiptum ya lashe duk kanin tseran da yayi guda ukku na marathon da yayi, daga cikin su akwai guda biyu wadanda manya ne na duniya baki daya Marathon Majors two (WMM) tsakanin Disamba 2022 da Oktoba 2023. Lokacinsa mutum uku ne daga cikin su bakwai masu saurin na gasar [3] ya aje tarihin da yayi gudun kasa da awa biyu da minti biyu a ko wanne gudu.

Kiptum yayi gudun da ba wanda ya taba yin sa a marathon a shekarar dubu biyu da biyu 2022 valancia marathon, ya zama mutum na uku ne kawai a tarihi da ya yi sa'o'i biyu da minti biyu kuma ya kafa lokaci na hudu mafi sauri lokacin a baki daya lokacinsa.[4]

  1. "Marathon Men". worldathletics.org. World Athletics. n.d. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 15 February 2024.
  2. "Men's Marathon (Half Marathon-25km-30km)". World Athletics. Archived from the original on 13 February 2024. Retrieved 12 February 2024.
  3. Douglas, Scott (3 February 2024). "Here's How Fast the World's Best Marathoners Can Run". Runner's World. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 12 February 2024.
  4. Rathborn, Jack (4 December 2022). "Amane Beriso and Kelvin Kiptum pull off surprise wins in blazing times at Valencia Marathon". The Independent. Archived from the original on 5 December 2022. Retrieved 4 December 2022.