Gundumar Bonthe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Gundumar Bonthe wani yanki ne wanda ya ƙunshi tsibirai da yawa da kuma yankin Tekun Atlantika a Lardin Kudancin Saliyo . Bonthe na ɗaya daga cikin karamar hukuma ta goma sha shida a Saliyo . Babban birninta shine garin BontheTsibirin Bonthe kuma birni ne mafi girma shine Bonthe, [1] a Tsibirin Sherbro. [2] Ya zuwa kididdigar shekara ta 2015, karamar hukumar tana da yawan mutane 200 730.[3] karamar huku Bonthe tana ɗaya daga cikin karamar hukuma goma sha shida a Saliyo . karamar hukumar Bonthe ta kasu kashi goma sha ɗaya.

  1. "World Gazetteer: Bonthe". World-gazetter.com. Archived from the original on 2013-01-05. Retrieved 2017-01-21.
  2. Sherbro Island is commonly known as "Bonthe Island". amp. Missing or empty |title= (help)
  3. "World Gazetteer: Bonthe". World-gazetter.com. Retrieved 2017-01-21.[permanent dead link]